Hausa gyarawa

Suna gyarawa

ɗaki ‎(t ɗaki, j. ɗakuna) suna da aka ba wuri wanda aka killace ko kewaye dan yin amfani a ciki.

Misali gyarawa

  • Ɗaki zani in kwanta
  • Aisha tana ɗaki yanayin karatu

Misallai gyarawa

  • Ɗakin kwana.
  • Ɗakin zama.
  • Ɗakin magani da sauran su.

Fassara gyarawa

English: room

Karin magana gyarawa

  • Hannu ɗaya ba shi ɗaukar ɗaki.
  • Ina amfanin kyaun ɗaki babu ƙofa?
  • Kowane mutum a ɗakinsa yaro ne.
  • Mai ɗaki shi yasan inda ke mashi yoyo