hannu
HannuHannu (help·info) Wani Sashin jikine ajikin mutun da kuma ya fara daga kafaɗ zuwa yatsu da tafuka.
Misalai
gyarawa- Sarki ya rubuta wasiƙa da hannun shi.
- Ya mare ni da tafun hannu.
- Bala ya dauƙi kaya da hannu
Karin magana
gyarawa- Hannu ɗaya ba shi ɗaukar ɗaki.
- Hannun wani ba ya ɗebar wa wani miya.
- Kome tsawon hannun mutum ba ya cuɗa bayansa.
- Hannu da yawa, maganin kazamar miya.
A wasu harsunan
gyarawaEnglish:hand