Ɗan wanke wani nau’in abincin hausawa ne, anayin shi da garin alabo ko garin fulawa, akan iya cinshi da daddare ko da rana ko da safe.

Ɗan wake