Rana
Hausa
gyarawaRana wata halittar ce dake fitowa a sararin samaniya mai haske da kuma zafi wanda ke fitowa da safiya ta kuma faɗi zuwa yammaci.[1]
A wani lokacin kuma hausawa kanyi amfani da kalmar rana wajen nuni ga yini ko kuma ranaku. Misali, ranar Asabar, ranar sallah.
Misalai
gyarawa- Yau Rana tanada tsafi Ƙwarai.
- Zanyi tafiya rana ita yau.
- Galibi mutane suna bacci da rana.
- Rana bata ƙarya sai dai uwargijiya taji kunya.
Karin Magana
gyarawa- Idan rana tafito tafin hannu baya kareta.
- Rana dubu ta barawo, daya ta mai kaya.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,181