Abinci
Abinci Abinci (help·info) Duk wani abu da ake iya ci ko sha domin samun kuzari da lafiyar jiki. Abinci ya bambanta daga Abinsha, abinci Kuma ya zama maganin yunwa.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Ya rame saboda rashin abinci.
- Yaci abinci yasha ruwa.
- Yaci abinci yana neman ƙari.
- Yanajin yunwa yaje sayan abinci.
A wasu harsunan
gyarawaEnglish:food
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,67
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,102