Adashe About this soundAdashe  kudi ne da mutane ke yin karokaro su tara da niyyar raba ma junansu a lokaci daban daban.[1]

Misalai

gyarawa
  • A cikin watan nan za a bani kudin adashe na.
  • Zan sai mashin idan aka bani kudin adashe na wata mai zuwa.
  • Lallema mai adashannan wai kwasana yazo takai gidanmu akwai matsala kenan.

Manazarta

gyarawa