Alkama
AlkamaAlkama (help·info) dai wani nau’in abinci ne da ake amfani da shi ta hanyoyi daban-daban, kuma yana ɗaya daga cikin hatsi.[1] [2] Ana iyayin tuwo , gurasa, alkubus da ma abubuwa da dama dashi.
Yana dauke da nau'in kayan kara kuzari kamar haka;
Sinadari mai kunshe dawasu sinadakari da stachi(Carbohydrates) 71.18 g,
Sukari (Sugars) 0.41,
Mai/ Kitse(Fat) 1.54 g,
Sinadarin da ke gina jiki wanda ake samu a nama (Protein) 12.61g, dama sauran su
Misalai
gyarawa- Manomi ya noma alkama
- Dan kasuwa yana awon alkama
- An zuba alkama a buhu
Fassara
gyarawa- Turanci: wheat
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,209
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=alkama