Hatsi dai wata kalmace a hausa wadda ta ƙunshi kayan abinci kamar su shinkafa, alkama, gero, dawa da dai sauransu. [1] [2]

Misalai

gyarawa
  • Nayi awon shinkafa a kasuwan hatsi
  • Na watsama kaji hatsi
  • Bana hatsi na tsada
  • Bana hatsi ya yi kyau

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,26
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,39