Allura About this soundAllura  Wani siririn ƙarfe ne wanda saman shi keda huji ƙasan shi keda tsini ana sa mai zare ta hujin ko ƙaramar kofa wacce ake yin ɗinki dashi ta inda yake da tsini.[1] [2][3]

Musamman nau'in kala kala aura
Suna

jam'i. Allurai.

Misali

gyarawa
  • Na cema mai min dinki ya tabbatar da ya min aikin hannu da Allura mai kyau.
  • Kai mace allurace cikin ruwa mai rabo ka dauka.

Karin Magana

gyarawa
  • Allura cikin ruwa mai rabo ka ɗauka.
  • Allura da zare ba ta bata.
  • Allura ta tono garma.

Manazarta

gyarawa