Angon-layi Layine kamar sauran layika saidai shi ƙaramine baikai faɗin sauran layikaba domin mota bazata iya wucewa ta cikin saba.

Kalmomin masu alaƙa

gyarawa

Angon-lungu Layi Lungu

Misali

gyarawa
  • Gidan yana cikin wannan angon-layi
  • Bansan angon-layi wallahi