Annabi shine wanda Allah ya aiko shi da saƙon Musulunci zuwaga al'ummah. Annabawa suna zuwa da shiriya sanna su kawar da shirka, bidi'ah da maguzanci da mutane suke kai ya kawo musu tsarin da Allah aikosa dashi.