Asabar
Asalin kalmaGyara
Watakila kalmar asabar ta samo asali ne daga harshen hausa.
FuruciGyara
Suna (n)Gyara
Asabar da Turanci (Saturday). Rana ce daga cikin ranakun sati guda bakwai (7).
kalmomi masu alakaGyara
- lahadi, litinin, talata, laraba, alhamis, juma'a
- jiya
- shekaran jiya
FassaraGyara
ManazartaGyara
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.
- ↑ Days of the week in French". about-france.com. Retrieved 2022-01-02.
- ↑ Days of the Week(أيام للأسبوع)". www.softschools.com. Retrieved 2022-01-02.