Ayayo
Ayayo Ayayo (help·info) ganye ne da ake miya dashi yana da yauki ana shuka shi ne a lambu. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Shukan ayayo
- Tuwo da miyan ayayo
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,172
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,259