Azumi
Hausa
gyarawaAzumi wani nau’in ibada ne da yake hana ci da sha da Saduwa da Iyali daga fitowar Alfijir zuwa faɗuwar rana. Azumi ya kasu kashi-kashi:
- wajibi (watan ramadan),
- Ramuwa,
- Nafila,
- Kaffara.
Misalai
gyarawa- Anyi azumin kwana talatin bana
- Audu na azumi don cin jarrabawa da yayi
English
gyarawafasting
Arabic
gyarawaالصوم