Baiko About this soundFuruci  baiko wani alƙawari ne da'ake tsakanin saurayi da budurwa da niyyar yarjejeniyar aure tsakanin su.

Misalai gyarawa

  • Yau anyi baiko tsakanin Ado da kande.
  • Yaushe ne baikon abokin ka?

Manazarta gyarawa