Baki Baki  wata gaba ce a jikin mutum ko dabba da take a tsakanin hanci da gemu mai dauke da hakora da harshe a cikinsa, sannan ana amfani da baki wajen ci da sha da kuma fitar da wani sauti na magana ko kuka. [1] [2]

Baki kala wanda itace kishiyar fari.

Baƙi mutanen da suka ziyarce ka.idan mutane daya ne shine bako

Misalai

gyarawa
  • Da bakina na kira ta.
  • Bakin yarinyar ya fara buɗewa da magana.

karin magana

gyarawa
  • Baki abin magana.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,111
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,176