Bara
Bara Bara (help·info) Wata hanya ce da mabuƙata ke neman taimako musamman. Kuɗi ko Abinci
Misalai
gyarawa- Yana bara Don ya samu ɗin magani
- Ɗan almajiri na bara
- Yana bara Don ya samu ɗin magani
- Ɗan almajiri na bara
Bara shine kawo wa wani abu cafka a rasa ko a kasa cafke shi.[1]
Misali
gyarawaShaho ya kawo wa ɗan kaza Bara,amma ya rasa shi. Bara abinda da ake nufin shine shekarar baya data wuce
Misali
gyarawa- Ya bani kyautar mota bara
Bara ma'anar shine wani irin nau'in kalar abu ne wanda yake cikin konson shi.
Misali
gyarawa- Zaharaddini yana bara gyada
Fassara
gyarawa- Turanci: Begging
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,31