BishiyaAbout this soundBishiya  Wani ice ne wanda ake shuka shi a kasa yana kuma mafi yawancin su nada koren ganye,ana amfani dashi wajan samun kayan marmari.

bishiya nau'i iri iri ne
suna

jam'i.Bishiyoyi

Misalai gyarawa

  • ka jirani a kasan bishiya
  • Bishiyar gidammu ta fara fure
  • An yanke bishiyar ɗorawa.

[1]

A wasu harsunan gyarawa

English:tree

manazarta gyarawa

  1. neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN978978161157.P,195