• Gyaɗa wacce aka soya ta ƙone sosai.
  • Ko kuma wadda ta lalace a cikin. kwanson ta

Misali

gyarawa
  • Kai a cikin gyaɗar nan bori tayi yawa.

A wasu harsunan

gyarawa
  • English-bad groundnut.