Kwanso
Kwanso na nufin maɗaukin dake ɗauke da ɗan itaciya wanda an riga an cire abinda ke cikin sa. Kwanso shine dukkan abinda aka cice ɗan Shuka daga cikin sa. Misalin kwanso shine ɓawo kamar na gyaɗa ko na kanya ko na tumfafiya.