BututuAbout this soundBututu   Ɗan leda ko roba mai tsawo da ake zuba duk wani abu mai ruwa ta cikinsa.[1]

Bututun ruwa

Misalai

gyarawa
  • Na jawo ruwa da bututu.
  • Manomi na amfani da bututu wajen ban ruwa.
  • An jawo bututun man fetur daga Ikko zuwa Kaduna.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P197,