Bayani

gyarawa

Can kalmace wadda take nuna wuri, ma'ana nesa kishiyar Nan.

Kalmomi masu alaƙa

gyarawa

Inda Yanda Nan

Misali

gyarawa
  • Can muka haɗu dashi
  • Can naganshi
  • Zezo can ai

Fassara

gyarawa
  • Turanci: There
  • Larabci: هناك/هنالك