Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

nan kalmace wadda take nuna wuri, ma'ana kusa kishiyar Can.

Kalmomi masu alaƙa gyarawa

Inda Yanda

Misali gyarawa

  • Nan muka haɗu dashi
  • Nan naganshi
  • Zezo nan ai

Fassara gyarawa

  • Turanci: here
  • Larabci:هنا