Dalibi About this soundDalibi  duk wanda ke neman ilimi ko sani, ana kiransa Da Sunan ɗalibi.[1]

Manazarta

gyarawa

Misali

gyarawa
  • mu ɗalibai ne
  • Ɗalibai na suna da ƙoƙari sosai

Larabci: طَالِب (ṭālib)

ɗālìbī ‎(n.) ɗālìbā (t.), j. ɗālìbai) mutum mai neman ilimi.[3]

  • 5 Oktoba 2015, "Dalibai a Kenya sun koma makaranta", BBC Hausa:
Miliyoyin dalibai a Kenya sun koma makaranta bayan da malamansu suka janye yajin aiki na makonni biyar saboda batun karin albashi.
  • 6 Nuwamba 2015, "Wane ne Bayajidda? (1)", Aminiya:
Na dandaki wannan batu a rubuce-rubucena da dama, wasu a jarida, wasu a cikin aji da dalibai, [...].

Kishiya

gyarawa

Fassara

gyarawa

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.
  2. 2.0 2.1 Sakkwato, Bello A. Ƙamus na Jugorafiyya: Bayani Akan Kalmomin Ilmin Jugorafiyya daga Turanci zuwa Hausa. Sokoto Nigeria: B.A. Sakkwato, 1993. 1239.
  3. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 42.
  4. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 301.
  5. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 50.