Dawa  furuci  Wani shukane da ake nomawa a gonaki, yana fitar da Zangarniya, a kowace zangarniya akwai kwayoyin dawa a ciki, dawa akwai Ja akwai fara. Hausawa na yin Tuwo, da koKo duka da shi.

Misalai

gyarawa

1. Anyi tuwon dawa a gidan su Audu.

2. Yau tuwon dawa zamuci.

Dawa abinda da ake nufi shine wani wuri ne da namun daji ke rayuwa ko tsirai ana kiran jeji