Dinki
Ɗinki Sana'a ce da mutane sukeyi ta ɗinka sutura Ana amfani da keken ɗinki wajen ɗinka suturar a baya kuma su kanyi amfani da zare da allura wajen yin ɗinki [1] [2]
- Suna jam'i. Ɗinkuna
Misalai
gyarawa- Talle ya ɗinƙa wando
- Mai ɗinkin Riga
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,160
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,245