Dubu
Asalin Kalma
gyarawaWatakila kalman dubu ta samo asali ne daga harshen larabci.
Hausa
gyarawaFuruci
gyarawaSuna (n)
gyarawaDubu na nufin Ɗari sau Goma. Dubu na da sufuli guda uku bayan lamban farko (thousand eg. 1000).[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): Thousand
- Faransanci (French):
- Larabci (Arabic): alf' - ألف.[2]
Kalmomi masu alaka
gyarawaManazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 106. ISBN 9789781601157.
- ↑ "How to say thousand in Arabic". WordHippo. Retrieved 2021-12-22