Jujjuyawa karmace dake nufin Juyawa, tahanyar amfani da ɗafi a ƙeyar da goshin kalmar, wacce take fa'idantar da yawaitawa. ko kuma warwarewa