Gamsheka
GamsheƙaGamsheƙa (help·info) Wani irin maciji da ake samu a nahiyar afirka da asiya mai tsananin dafi,ya kan yi amfani da fatan wuyarsa ya kulle kansa idan an dame shi.[1]
Misalai
gyarawa- Mafarauta sunyi gamo da gamsheƙa
- Ayi hattara akwai gamahwƙa a bishiyae giginyar.Rubutu mai gwaɓi
Fassara
gyarawa- Turanci (English):cobra.
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45