Gasa
Hausa
gyarawaAikatau
gyarawaGasa kalma ce aikatau. Wannan wata gogayya ce da ake yi a tsakanin abokan hamayya guda biyu ta yadda ko wanne daya daga ciki yake son yaga ya zama shi ne jarimi ko tauraro akan dan uwansa.
Ma'ana ta Biyu
gyarawaGasa Ma'ana ta biyu. Ita ma kalmace aikatau, wani yanayi ne da ake kanga wani abu a jikin wuta har ya bayar da yanayin da ake bukatarsa.
Misali
gyarawa- gashin gurasagurasa.