Gero

Gero  Gero  Wani nau'in shukane da'ake nomawa a gona. yana fitar da zangarniya, a kowacce zangarniya akwai kwayoyin gero a kai. Hausawa na kuma amfani dashi wajen yin Tuwo ko Koko ko fura da shi.[1]

Misalai

gyarawa
  • Shukan gero a gonan Tanko
  • An sarrafa gero zuwa fura
  • Tuwon gero yafi dadi da miyar kubewa

Manazarta

gyarawa

Cartgore :

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,108