Koko
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaKoko
Bayani
gyarawaKoko Koko (help·info) Abin sha ne na Hausawa suna yin shine da markaɗaɗɗen dawa ko Gero.
Misalai
gyarawa- Sani nason shan ƙoƙon gero
- Galibi ana shan ƙoƙo da kosai
- Musa ya bata jikinshi da koko.
Bayani
gyarawaKoko wani abu ne wanda ake amfani da shi wajen zuba abin sha ko musamman fulani ke amfani da shi wajen dama fura
Misali
gyarawa- An zuba mani fura a Koko
- Yar fulani tayi damu a koko