Gurguzu
Gurguzu Gurguzu (help·info) Wani irin ƙa'idar tafiyar da zamantakewan al'umma wanda dukkan dukiya ta al'umma ce,kuma kowa yana taimakawa da amsan dukiyar dai dai da buƙatunsa. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Gwamnatin gurguzu ta ƙasar chana.
- Anyi yunƙurin tsarin gurguzu a ƙasar Tanzaniya.
Fassara
gyarawa- Turanci (English): communism.
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hauísa Dictionary. ISBN 9781397330.P,47
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,32