gwaza

(an turo daga Gwaza)

Gwaza wani nau'in abinci Ne mai gina jiki wanda arewaci da kudancin Nigeria suke ci. Yanada ɓawo mare karfi ga santsi.