Gyada
Hausa
gyarawaGyaɗa Gyada (help·info) wani nau'in abinci ce da ake ci don marmari sau da yawa ba don yunwa ba sannan tana sanya ƙishi. Anan amfani da ita wajen sarrafa wasu kayan abinci kamar Man-gyaɗa ƙuli-ƙuli/ƙarago, kunu, Miyan taushe/fate da dai sauran su. [1] [2]
Ana kuma dafa ta aci kamar abinci.
Misalai
gyarawa- Na sha Kunun gyaɗa jiya.
- Manomi ya noma gyaɗa.
- Lago ya ci gyaɗa mai gishiri
- Gyada da garin kwaki akwai daɗi.
Manazarta
gyarawaGyada wata hanya ce da mutun keyi magana ba tare da ya furta wata kalma ba
Misali
gyarawa- Dini Yana gyada kansa
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,76
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,115