Hausa gyarawa

Suna gyarawa

Haƙori Hakori  Ƙashi dake kan dasashin mutum ko kuma dabba da ake amfani da shi wajen tauna abinci.

Suna jam'i. Haƙora

Misali gyarawa

  • Yarinya ta fara haƙori
  • Haƙorin shi ciwo yake

Karin magana gyarawa

  • Haƙorin dariya shi ya kan yi cizo.
  • Tsattsagar haƙori ta kan kawo jini.
  • Haqorin dariya ba a ganin shi da jini.