hannu mai yatsu

Hausa gyarawa

Asalin Kalma gyarawa

Watakila kalman ta samo asali ne daga kalman turanci hand

Furuci gyarawa

Suna (n) gyarawa

Hannu sashe ne a jikin dan Adam da ya kuma fara daga kafada wanda yana da yatsu guda biyar (5) sannan ana anfani dashi wajan cin daukan abu, riqe abu da kuma abinci da sauransu.

suna

jam'i Hannaye

misali gyarawa

  • ka tabbatar ka wanke hannunka da kyau kafin kaci abinci.

[1]

Fassara gyarawa

  • Turanci (English): hand
  • Larabci (Arabic): yaddun, kuff - كف
  • Faransanci (French): main

manazarta gyarawa

  1. neil Skinner:1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN9789781691157.P,78