Haramun About this soundHaramu  shine duk abinda Allah ya hana kokuma hukuma ta hana a aikata.[1]

Misalai

gyarawa
  • An haramta fitsari a bangon masallaci.
  • Haramun ne mutum yayi magana lokacin da yake sallah.

Manazarta

gyarawa