Harsashi About this soundHarsashi   Ƙarfe da ake sanyawa bindiga wajen harbi mai matuƙar hatsari.[1]

Harsashi da sassa
Suna jam'i. Harsasai.

Misalai gyarawa

  • Bindiga ba harsashi tazama kwanko.
  • Soja ya harba harsashi sama.
  • Harsashi na roba mara guba.

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,20