Hatsari ko haɗari na nufi da aukuwar mummunan al'amari wanda kan tsafi lafiya ko kuma dukiya koma rayuwa baki ɗaya. Haɗari yana aukuwa ne Bagatatan ba tare da an shirya masa ba.[1]

Wani hatsarin mota

Misalai

gyarawa
  • Hatsarin ababen hawa kamar Jirgi, Mota, Keke, Babur da sauran su.
  • Hatsarin makami kamar yankan wuƙa, Cakawa da wani ƙarfe ko itace da sauran su.
  • Hatsarin ambaliyar ruwa.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 37. ISBN 9 789781691157