Jami'a
Hausa
gyarawaJami'a makaranta ce ta ci gaba da karatu bayan makarantar sakandire.inda ake karatun Digiri, ana kiranta da University da turanci. [1] [2]
- Suna jam'i. Jami'o'i
Misalai
gyarawaKarin Magana
gyarawa- Jami'a Gidan Ban kashi.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,200
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,294