Kaftani About this soundKaftani   Wani irin nau'in kaya ko tufafi masu tsayo mai bel galibi da ake amfani da su a ƙasashen gabas ta tsakiya da asiya.[1]

Kaftani

Misalai

gyarawa
  • Ta sanya kaftani.
  • Malam ya sanya farin kaftani.

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,35