Tufafi kalmace da ke nufin duk wani abu da mutum ke sanyawa don rufe tsiraicinsa. A wani lokacin akan kirasu da kayan sa'wa, misali riga/taguwa, wando, hula da sauransu.