Keke wani abin da ake hawane galibi tukashi ake da kafa don samun sauki ko sauri wajan zuwajan wani gurin tafiya