Ki
Aiki
gyarawaƙi kalmace wadda take nufin Bari ko rashin yarda da da abu ko aikata wani abu. [1] [2]
Misali
gyarawa- Shugaban kasar ya ƙi yarda da akarɓa tsohon kuɗi
- Na buƙace ta data aure ni, amma ta ƙi.
Fassara
gyarawa- Turanci: Refuse,decline
Suna
gyarawaKi Kalmace da take nunin mace ɗaya tilo na kusa.[3]
Misali
gyarawa- Ki tafi kafin lokaci ya ƙure miki sosai.
- Nawa ki ka sayo jakarki.
Fassara
gyarawa- Turanci: You,Your
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=%C6%99i
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=ki