Kimiya na nufin wani sabon salon cigaba da duniya ta samu ta hanyar amfani da na'ura mai kwakwalwa wato computer.