Kofa
Hausa
gyarawaKofa hanyace wacce akeyi a gida ko a ɗaki ta wannan kofanne akebi don shiga ɗaki ko gida wannan kofan yayikarami awannan ɗakin.[1]
- suna
Jam'i.Kofuna
Misalai
gyarawa- Ana shiga Zazzau ta kofar Kibo.
- An kulle kofa ta shiga banki.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil skinner,1965:kamus na turanci da Hausa.ISBN978978161157.P,00