Ƙujewa About this soundƘujewa  Na nufin tashin fatar jiki sanadiyar hatsari ko yanka da abu mai kaifi. [1] [2]

Suna jam'i. Ƙujika

Misalai

gyarawa
  • ƙujewa a fata akwai raɗaɗi
  • Jikinsa na ƙujewa saboda susa

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,1
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,1