Ƙundumbala About this soundƘundumbala  Yana nufin sojan ƙundumbala wanda aka horar musamman domin kai hari. [1]

Misalai

gyarawa
  • Sojan ƙundumbala ya kubutar da matar a hannun yan ta'adda.
  • Amirka ta tura sojojin ƙundumbala a Iraqi.

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): Commando

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,47