Ma'aji
Ma'aji Samfuri:errorSamfuri:Category handler na nufin wajen ajiye kaya ko kuma wanda jama'a ke wakiltawa wajen ajiyar kaya ko kudi ko wani abu.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Na ajiye Kudi a Ma'aji.
- Audu shine Ma'aji na kungiya.
- Ma'aji na karamar hukuma
Fassara
gyarawa- Turanci: Treasurer
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,67
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/ma'aji.html